Lokaci Na Gudu: Tunani Kan Ƙaruwar Ƙauna Tsakanin Uwa da Ɗa / Clinging to Time: A Mother’s Reflection on Childhood and Change

 Do they get more clingy when they are five? 

I saw today a documentary about a farmer with her five year old chickenpoxed ridden son, 

"He is more clingy now", I paraphrase. "It's lambing season, and work on the farm doesn't care if you are sick or not". 

It came to mind as I watched the Oscars on ITV. thank goodness it is on a free TV channel. trying not to think about the drag it is going to be beating the alarm for work tomorrow. 

His tiny hands reach out to me in sleep. I look at his moving breath and complete trust in me and think to myself I am blessed. 

A recent thing he does is want to pretend he is a baby and talk about how he was when he was 1, 2 or 3 or 4. Periods he can't remember, even though for me, they were just a month ago. 

Sometimes I change the story, about his babyhood, not be much just to give him something different to think about, or to try and teach him about resilience, and independence and not crying and sharing and friendship. 

The best thing that has ever happened to me. 

Him. 


Yara sun fi jingina a wajan iyaye a cekara biryar?

In kallon telabjion dazu sai nage wata be noman da danta namiji mai shekaru biyar da chiwon chicken pox, take cewa 

"Yanzu ya fi manna mini", In da ne tuna maganan, " Ga 'yayan, rago sun fara hafuwa ga kuma aikin gona bayar karewa, do ana cikin rashin lafiya or mai, aikin gona ba damu ba. 

Tunanin ya zo mini a cikin daren 1 am ina kallon Oscar award a ITV, in godiya wai a wanna chekaran I nuna oscar at a channel da ba sai an biya ba.Goma za in sha wahallan tashi da safe na je aikin domin hara yan zu bayin barci ba.

Koman managan da na, abunda na fara lura da halin da na, ya na son was waiting she jariri ne, yana son tarihin halin sa a shekarn daya, biyu, ko ukku ko hudu. Lokacin da baya iya tunanwa amma ma ni tariyin watinin jiya kaman lokaci bai wucce ba balle a ce har ya manta.

Wani lokaci in chanza tarihin lokacin yana kari, chanji bada yawa ba, ama chanji kada donmin ina so na kowa mici wani abun na hallin duniya inda zai gani ya mishi amfani. Misalli in ina so na kowa mishi karfin hallin, ya iya tsaya da kan sa, banda kuka, banda rowa, ya koyi iya zaman da mutane kalla kalla. 

Albarkan da Allah ya ba ni a rayuwa na. 

Shi.


From chat GPT

Yara suna ƙara jingina da iyayensu in sun cika shekara biyar?

A yau na kalli wani shiri a talabijin—wani manomin mace tare da ɗanta mai shekara biyar, yana fama da cutar ciwon shawara.

"Yanzu yana manne min fiye da da," ta ce, tana ci gaba da aikin gona. "Ba wai aikin gona yana jiran lafiya bane."

Maganarta ta tsaya a raina yayin da nake kallon gasar Oscar a ITV—nagode da cewa a bana yana kan tashar da ba a biya kuɗi ba. Amma har yanzu, zuciyata tana tunanin gobe da safe, lokacin da zan tashi da wahala in tafi aiki.

A cikin barci, hannayensa ƙanana sun miƙo gare ni. Na kalli numfashinsa yana motsi cikin nutsuwa, da cikakken amana a fuskarsa. Sai na tuna—ni mai sa'a ce.

A kwanakin nan, yana son yin wasan jarirai. Yana tambayata labarin yadda yake lokacin yana shekara ɗaya, biyu, uku, ko huɗu. Lokutan da bai iya tunawa da su ba, amma a gare ni kamar jiya ne.

Wani lokaci, ina canza labarin yarintarsa kadan—ba don ya shafi gaske ba, amma don in bashi wani sabon abu da zai koyo daga ciki. Wata rana zan koya masa ** ƙarfin zuciya, wata rana zaman lafiya da mutane, wata rana raba abu da ’yan uwansa.**

Alkairin da Allah ya bani a rayuwata.

Shi. 

Do they get more clingy when they turn five?

I watched a documentary today about a farmer and her five-year-old son, covered in chickenpox.

"He’s more clingy now," she said, as she worked through lambing season. "Farming doesn’t stop, even if you’re sick."

That thought stayed with me as I sat watching the Oscars on ITV—thank goodness it’s on a free channel this year. I tried not to think about how much of a drag tomorrow morning’s alarm would be.

As I sit here, his tiny hands reach for me in his sleep. I watch the steady rise and fall of his breath, the complete trust in his face, and I remind myself—I am blessed.

Lately, he likes to pretend he’s a baby. He asks me about when he was one, two, three, or four—times he can’t remember, though to me, they feel like yesterday.

Sometimes, I change the stories about his babyhood—not much, just a little. Maybe to make him think differently, maybe to teach him about strength, kindness, sharing, and friendship.

The best thing that has ever happened to me.

Him.


Comments

Popular Posts