Abin cikin Kwai - Hausa Novella Part 1

Da gudu ta fado dakin tana fadin, "wayyo Allah Goggo zai dake ni".
Goggo da ake kira ta mike daga kishingiden da ta yi tana gyangyadi, tace, "lafiya? Wane mai karfin halin ne ta biyo min ke har nan zai buga?"
Ta ci gaba da turo baki tana magana cikin shagwaba.
"Salen gidan mai waina ne".
"Salen gidan mai waina?
Goggo ta yi tambayar cike da mamaki.
Ita kuma ta gyada kai ta ce.
"Eh

Comments

  1. hi please i am passionate about yah blog i have something important to discus wt u contact me by email pls auwal1436@gmail.com tnx

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular Posts