Lights Out! And Yet Another Islamic Teacher… - An Kashe Wuta! Kuma Ga Wani Sabon Malami…
Oh, my goodness! Exhaustion is a thing! It must be a cousin to death how one minute you are aware and the next, lights out!
My baby had his 7th Islamic teacher tonight, it could have been his 9th or 12th at this point who knows, it used to stress me out finding a teacher, I would almost beg and feel rejected, now I am a seasoned pro I don't I accept my son is no genius, and education is going to be the classic way a good old fashion grind.
Subuhanallahi ! Gajiya abun tsoro da mamaki!Ai dollai Gajiya dan uwan nutuwane domin a wani minti hankaliki na nan a wani minti kuma kaman a kashe wuta!
Babyna yau yayi karatun Islamiya da Mallamin sa da bakwai kenan, waya tuna ko mallamin na tata go malamin na goma sha biyu a yau inda muke waya sani. A da yana tayarminida hankalina maganan neman mishi Mallamin karatun also. Ina rokan makarantu, inmallamin ya kasa inji kaman ni ne da lafi. Yanzu kam na saba, ni nayida, yaron na ba sarkin ilimiba, kuma karutun Alo zayi wuya inda akan sani, ba ganiwa da zayi said good old fashion grind.
English Version:
Oh, my goodness! Exhaustion is real.
It must be a cousin to death—one minute, you’re aware, and the next, lights out!
My son had his 7th Islamic teacher tonight. Or was it his 9th? Maybe even the 12th. Who knows at this point?
It used to stress me out—finding a teacher. I would almost beg, and when one didn’t work out, I took it personally.
But now? I’m a seasoned pro. I accept that my son isn’t a genius, and his education will be the classic way—a good old-fashioned grind.
Hausa Version:
Yaro na ya yi karatu da mallaminsa na bakwai yau. Ko kuwa na tara? Ko ma na goma sha biyu? Ai, ba wanda ya san adadin yanzu!
A da, neman mallami yana tayar min da hankali. Sai in bi mutane da roƙo, kuma in ji kamar laifina ne idan mallamin bai dawwama ba.
Amma yanzu? Na saba. Ni ƙwararriya ce yanzu. Na yarda cewa ɗana ba wani zakakuri ba ne, kuma iliminsa zai biyo ta hanya ta gargajiya—wahala da juriya.
Comments
Post a Comment