Lessons in Self-Defense, Motherhood, and Sleep - Darasi a Fada, Uwa, da Barci

 I slept through the night; it's been so long

my body and mind just went lights out,

I am trying to trace the actions I took, 

so I can remember to repeat them again,

in no particular order,

I went to my self-defense class,

while my friend watches my son,

helping him at home with his phonics, writing, and logics,

I was pretending to chop a bad guy's artery and how to shift my weight,

I took inspiration from my child on my return, 

and soaked in a hot bath with mineral salts, 

I roasted a shoulder of lamb, 

and worked on scalloping the borders of my book, 

"hello mummy", my son's sleepy voice, 

his head on my belly, his weight on my thigh, 

for this one instance, 

we are both content,

alhamdulilah. 

Nayi barci duk a dare ban farka ba sai safiya,ya dadde ban sami wanna hanya ba

jiki na da mind ina, ya ruffu kaman an kashe. wuta,

Ina kokarin tuna abubuwan da nayi jiya, 

domain na kara yin su a ranar masu zuwa,

kinda na rubuta ba haka ya faru ba,

Naje ajin koyan fada inta,

abokina ya tayani lura da dana,

ya tamakeshi da aikin makaranta, da koyan harcen karatu, rubutu, da tunani,

Ni kuma a wajen fada, ina yin wasa kama zan yanka jujiyan wiyan wani mugu, da kuma koyan inda zan iya chaza nauyi na in fita hanyar mai son fada da ni oo wani yatareni da fada a waje, 

Na daukin halin mai kyau da na koya daga dana da na dawo daga wajen wasa da koyan fada,

na jika kaina a cikin ruwan zafi mai gishirin ruwa da, 

na gasa naman dan rago,

nayi aki akan jikin takarda da ne ke rubutawa,

"hello mummy", muryan dana barci har yan zu,

ya aje kansa akan cikina, nauyin shi akan cinyana,

a wanna lokacin,

mu biyu ba abunda muke nama a rayuwa,

alhamdulilahi



from chatgpt

Refined Version (English)

I slept through the night—finally.
It’s been so long since my body and mind just shut down completely.

Now, I try to trace my steps,
Find what led me here,
So I can do it again.

No particular order.

I went to my self-defense class,
while my friend stayed with my son,
helping him with phonics, writing, and logical thinking.

While he learned,
I was practicing how to escape, how to shift my weight,
even imagining how to stop an attacker.

When I got home, I took inspiration from my child,
and sank into a hot bath with mineral salts.

roasted a shoulder of lamb,
then worked on scalloping the borders of my book.

"Hello, mummy," my son’s sleepy voice—
his head rests on my belly,
his weight settles on my thigh.

For this one quiet moment,
we need nothing more.

Alhamdulilah.


Refined Version (Hausa)

Nayi barci a dare gaba ɗaya—gaskiya ya daɗe.

Jikina da tunanina sun ɗauki hutu gaba ɗaya,

kamar wutar da aka kashe.

Yanzu, ina ƙoƙarin tuna matakan da na ɗauka,

Domin na sake yin su.

Ba a wata tsari na musamman.

Na tafi ajin kare kai,

abokina yana lura da ɗana

yana taimaka masa da karatu, rubutu, da tunani mai zurfi.

Yayin da shi ke koyon ilimi,

ni kuma ina koyon yadda zan kubuta idan aka kama ni,

ina koyon yadda zan daidaita nauyi na,

har ina kwaikwayon yadda zan iya hana mai hari cutar da ni.

Da na dawo gida,

na ɗauki darasi daga ɗana,

na nutsu cikin ruwan zafi mai gishirin ruwa.

Na gasa naman rago,

na kuma yi aiki akan shafin littafina.

"Hello Mummy," in ji ɗana, cikin muryarsa mai rauni daga barci.

Ya kwanta akan cikina,

nauyinsa yana hutawa akan cinyata.

A wannan ƙaramin lokaci,

babu abin da muke buƙata fiye da haka.

Alhamdulilahi.

 

Comments

Popular Posts