Bargo, Aiki, da Rayuwa: Zafin Ciki na Damuwa - Duvets, Deadlines, and Decisions

 I am up at 4 am again, never a good sign, 

My first thoughts are the problems awaiting me at work later today, 

never a good sign, 

I am sleepy and drowsy, which makes a change, 

So the likelihood that channel 626 will help me return to sleep is high, 

always a good thing. 

I woke up to night sweats, not sure if that's a good thing, 

caused by the change of weather from Winter to Spring, a confusing thing, 

where the weight of my duvet, I suspect, is too warm for the coming nights, a confusing thing. 

I grew up in a country where the word tog was a foreign thing, 

and whether I sweated or not was more likely due to if the air conditioning was working or if it was a fan or worse - no power at all. 

I think back to yesterday and my meeting with the vice chancellor and the rest of us overflows, 

members of staff who did not make the cut to join the strategy group, 

Thank God, with the mess awaiting me at work, who knows if I could have coped. 

At the end of the work day, my friend will come to put my child to sleep while I take some time to myself. 

I will speak to him about being my executor, as my mentor was right; I need a will. 

The thought of the will, is almost as queasy as the series of complaints, awaiting my desk in a few hours. 


Yawa! Ausuba ba ta shiga ba gashi na tashi!

Tunanina na farko, masifan da ke jirina akan taburina na aiki anjima, 

wanna ba sign mai kyau ba, 

Barci nekeji, idanuna da raguwan barci, wanan changi ne, 

ya zama, channel 626, channel na sky may nuna wakokin jaririn na sa barci, chance zan koma barci da girma, 

abu mai kyau, 

Na tashi barci a jike, ban samani wanan abu mai kyau ne, 

abunda ya sa chanjin weather from Winter to Spring, abun confusion, 

domain nauyin borgona, Ina tsamani, yayi nauyi, too warm ma daren masu zuwa, abun confusion, 

domain nauyin duvet, Ina tsamani, yayi yawa ma zafin darren masu zuwa, abun confusion, 

Na tashi a grain da harcin "tog" ba a san da shi, 

In nayin sweating ko banyin ba, was more likely domin in air conditioning na aiki or in fanka ne mai aiki ko worse, in ba wuta ma a gari gabadaya, 

Tunanina ya koma jiya da rana a aiki, meeting in a the vice chancellor da saura "ya ayyun nasi" 

mutanen  aikin da ba a zabi suyi akin gyarran strategy na university na gaba,

,

Ina ma Allah godiya domin, masifan aiki da ke jirana akan taburina a aiki ba dama,  was ya san ko zan iya kokari da shi, 


A karshen ranan aikina na yau, aboki na zai zo, ya taimaikeni da lura da dana, domin in samin wani lokaci ma kaina, 

Zan mishi magana domin in a so nai tabayeshi, ya zama executor na will ina, gssskiya mentor ina, dolle in rubuta will, 

Tunanin will , ya kusa sai ni amai kaman, masifan yawan complaint dake jirana a aikin 'yanjima safiya.



From ChatGpt,

Yawa! Na sake tashi da ƙarfe huɗu na asuba. Ba alama mai kyau ba.

Tunanina na farko? Masifar da ke jirana akan teburin aiki.
Ba alama mai kyau ba.

Barci nake ji, idanuna cike da ragowar barci—sabuwar ji ne.
Da alama channel 626 zai mayar da ni barci.
Wannan abu ne mai kyau.

Na farka jiki a jike. Ban san ko hakan abu ne mai kyau ba.
Ko dai chanjin yanayi daga hunturu zuwa bazara ne?
Abu ne mai rikitarwa.
Ko kuma bargon da nake amfani da shi yayi nauyi da yawa?
Abu ne mai rikitarwa.

Na girma a ƙasa da ba a san "tog" ba.
Idan na yi zufa, dalili kawai shi ne ko dai an kunna AC, ko fanka ne ke aiki, ko kuma mafi muni—an yanke wuta.

Tunanina ya koma jiya.
Taron da muka yi da mataimakin shugabar jami'a.
Mu—ma’aikatan da ba a zaɓa su shiga ƙungiyar tsara dabarun jami’a ba.

Alhamdulillah.
Tare da masifar da ke jirana a wurin aiki, waye ya san ko zan iya jure wani ƙarin nauyi?

Da yamma, abokina zai zo, ya taimaka min da kula da ɗana, domin in samu lokaci nawa.

Zan tambaye shi game da zama mai kula da wasiyyata.
Mentor ɗina yana da gaskiya—dole in rubuta wasiyya.

Tunanin rubuta wasiyya yana kusa da haddasa mini amai,

kamar yadda tunanin tarin korafe-korafen da ke jirana da safe ke nauyaya zuciyata.


I'm up at 4 AM again. Never a good sign.

My first thoughts? The problems waiting for me at work.
Never a good sign.

I’m sleepy, drowsy—a rare change.
So there’s a good chance that channel 626 will lull me back to sleep.
Always a good thing.

I woke up drenched in sweat. Not sure if that's a good thing.
Maybe it's the shift from Winter to Springa confusing thing.
Maybe it's my duvet—too heavy for the nights ahead.
A confusing thing.

I grew up in a country where the word "tog" meant nothing.
Sweating was about whether the air conditioning worked, if there was a fan, or worse—if the power was gone.

I think back to yesterday. The Vice-Chancellor’s meeting.
We—the staff who didn’t make the cut for the strategy group—sat, listened, nodded.

Thank God.
With the mess waiting for me at work, who knows if I could’ve handled another responsibility?

At the end of the workday, my friend will come over, tuck my child in, and give me a moment to myself.

I’ll talk to him about being my executor.
My mentor was right—I need a will.

The thought of it makes me queasy, almost as much as the stack of complaints waiting on my desk in a few hours. 



 


 


Comments

Popular Posts