Tatsuniya na farko
Yi
da hankli! Kofan ya kusa ya kama wutsiyan karen bola in.
Karnukan
tasha na da wayo, ba mai iya wa kaman su. Amma wannan kare Metzo, mumunan
kare ce mai girama kaman jaki. Tana rike da leda a baikin ta. Wani irin mafarki
karnukan nan nayi ne? Mafarkin wasa da guje guje?
Tunanin
de nake yi kafin mun iso wurin. A duniyan karnuka, mutune na
marfarkin wasa da kollo da kuma marfkin wasa da wutsia ne? Da rayuwana ta
zama daban de yeke yanzu? Da akwai banbanci in karnuka na mulkin duniya
da wanan rayuwan da muke yanzu? Kun gane abunda nake nufi?
Kun
san da daddewa muna kawo dabbobin daji cikin gida tun da farko, su ne suke kawo
mana kwancen hankali ba tare da lakabi. Yanzu a cikin dakin bincike muke girmad
da su. Mu canza musu DNA mu zamada daddobin daji dabbobn gida, mun zamada
maciji bera.
Dukan
mu daya ne a karkashin doka, bai hana mutanne tsallakan hanya domin kada idon
su ya hadu da mu. Wasu za su zo kusa domin su taba jikinta ko nawa. Watakilla
har yanzu da mamaki ganin dan adam a matasan da kare. Masu son rayuwan
dabbobin, 'yan kara basu kunyan gaya mana da baiki ko da tsafi. Metzo bata jin
tsoro ta gaya musu in sun dame ta da halin su. Bayan nan watakila basu son
dabbobi.
Da
ba don ‘yan Adam da dabbobin sun bace, mai kwana a titi ta ci gaba da surutu.
Do min mu dan Adam dabbobin sun kare a duniya ina son na yi mata ihu. Mata Magana
na damuna
Matasan da aka yi dadabbobi da
dan adam na tsirada daboobin duniya. Ina mamakin ko Metzo ta yada da wanan
lisafi.
Ana fadi wai ba wiya yaro ya
bata bada gangan ba. Wana yaro ya rike kayan macen da karfi ita kuma tana
tafiya kama bata ganin sa. Harshen jikin ta na ihu ki bata yaro kai ba a
matasan da ni.
Yaron dan masoyin ta ne, yaron na
nan kama katon abu mai nauyi mai jan su kasa. Hakika, wanan dalilin ma ya isa
ma yaron ya bata amma ba a satan mumunan da. Dan masoyin ta baza a iya ce ba ta
da muni ba.
Comments
Post a Comment