'Kishi

Kishi

Tambayeni mai nene kishi

A yau na gaya ma

Ashe ina kishi haka ban sani ba

Ashe duk haushi de naki ji

Duk fushi dai na kumbura da

Ashe ni nake jawo ma kai na

Bani da labari

Bani da sani

Kishi kada ka haddace ne

Rabona a duniya ba bakin ciki da haushi

Mai ya fi haka

Ni na fi haka

A yau inna kishi

Amma insha Allah akwai gobe

Comments

Popular Posts