Duniya Abun Tsoro

Duniya abun tsoro
Dan Adam ashe ban san ka ba
Inna zama zama na
Muna hira muna wasa
Ashe bani da wayo
Ashe bani da labari

Comments

Popular Posts