Ana Girgiza
Ana girgiza
Kasa na tashi
Ba domin Mohamed Yusuf ba (amma Allah ya tsine mishi)
Ana girigiza
A cikin gidan mu
..Kama.. a cikin daikin mu
Ba mai taimako sai Allah
Ba ma ji
Ko Allah
ASTAGH FIRUL LAHI
Barin in ma Mama SMS
Ance ba abunda ya fi adu’an Uwa
Allah ka ba Uwata sauki
Allah ka ba ta taimako
Comments
Post a Comment