4 A.M. and Still Trying / Karfe Hudu na Asuba – Ina Neman Mafita

 My goodness I have away from posting for a bit, its just past 4 am on a workday morning, I have been up since 1 am or 11pm can't tell the difference scrolling through the local council information trying to find resources and information for me and my child, future planning is all I can do, trying this trying that. 


Ya. Allah ga asuba ta shige, da daddewa nayi rubutu, duniya ya dawkeni a cikin ruwan rayuwa, amma alhamdulilahi ina nan da kokari, ina kan wiyan internet ina namen labarin taimako da gobnatin unguwan mu na bayarda. Ya Allah gyaramana gaban mu. 




My goodness, I’ve been away from posting for a while.
It’s just past 4 a.m. on a workday morning.
I’ve been up since 1 a.m.—or was it 11 p.m.? I can’t even tell anymore.

Scrolling through local council pages,
digging for resources, support, anything useful for me and my child.
Future planning… that’s all I can do.
Try this, try that, and keep going.

Ya Allah, ga asuba ta wuce.
Na dade ban rubuta ba. Duniya ta ɗauke ni a cikin ruwan rayuwa,
amma Alhamdulillah, ina nan da ƙoƙari.

Ina kan intanet, ina neman labarin taimako daga hukumomin unguwarmu.
Ya Allah, ka gyara mana gaba.

Comments

Popular Posts